Labaran Kannywood
An sake bayyana wani bangare na Fim din Makaranta wanda mutane suke ganin yayi kama da ‘Yan Madigo
An sake bayyana wani bangare na Fim din Makaranta wanda mutane suke ganin yayi kama da 'Yan Madigo
Wani bangare da aka sake nunawa a cikin shirin Fim din Makaranta wanda ake koyawa Maza da Mata yadda ake Jima’a, an nuna wasu ‘Yam Mata daya da kama daya tana shanshanar ta domin ta gano wani abu a jikin ta.
Advertising
Ganin haka sai wasu suka fara fassara wannan shanshanar da dayar ta yiwa ‘Yar uwar ta a matsayin Madigo.
Daraktan shirin ya bayyana cewa, duk zargin da ake akan wannan shirin Fim din nasa ba gaskiya ba ne.
Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla.
Advertising
Advertising