Labarai

Babbar Magana: Aisha Yesufu ta budewa Malamai wuta akan abubuwan da suka faruwa a Arewa

A cikin wata bidiyo da Tashar “Kundin shahara” takan manhajar Youtube ta wallafa munga ficacciyar Matar nan mai suna Aisha Yesufu tana magana akan yawan kisan mutanen da ake a Arewacin Nageriya.

A cikin bidiyon da zaku kalla a kasa zaku ji yadda Aisha Yesufu take mai nuna alhinjn ta akan ta’addancin da yaki ci yaki cinyewa, wanda har abin da kai ga ta fara yiwa Malamai magana.

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button