Advertising
Advertising
Labarai

An bayyana sunayen wasu shugabannin ‘yan ta’adda wanda ba’a san iya adadin yaran su ba da suke sasu ta’addanci

Wani farfesa a jami’ar Sokoto mai suna Murtala A Rufa’i ya bada wani rahoto a wani littafin sa mai suna I’ am Bandit mana’a shine ni darawo ne, wanda kuma ya bayyana shugabannin ‘yan fashin daji da kuma sunayen yaran su, kamar yadda Labarunhausa da kuma Vanguard

Advertising

A fadar Murtala A Rufa’i an samo sunayen be daga kauyuka daban-daban a kusa da inda sansanonin ‘yan ta”addan yake.

Ga jerin sunayen nasu nan a kasa.

1.Sama’ila na Bayan Dutsi yana dayara 150 Jimmo Fadama na Bayan Ruwa yana da yara 80

Advertising

2.Simoli Jaya na Bayan Ruwa yana da yara 65

3. Sahabi na Bayan Ruwa yana da yara 250

4.Na’akka na Bayan Ruwa yana da yara 180

5. Aminu Jajani na Bayan Ruwa yana da yara 120

6. Sani Ba ruwanka na Dagwarwa yana da yara 135

7. Uban Kafirai na Dagwarwa yana da yara 250

8. Mai bokolo na Dajin ‘Yar Tunniya yana da mabiya 300

9. Haruna Zango na Dammaka yana da mabiya 280

10.Muntari na Duddubi yana da yara 31

11.Ɓoyi na Dudduɗi yana da yara 210

12.Turji na Fakai yana da kimanin mabiya 500

13.Nakyalla na Filinga yana da mabiya 213

14. Najana na Gidan Bisa yana da yara 96

15. Sitanda na Gwari yana da yara 156

16. Dullu na Sububu yana da yara 138

17.Halilu Sububu na Sububu yana da sama da mabiya 1,200

18. Maiduna na Tankyalla yana da mabiya 216

19. Gwaska na Tungar Kolo yana da yara 76

20. Kabiru ‘Yankusa na Safrar Kaɗe yana da yara 185

21. Ƙaramin Gaye na Tungar Miya yana da yara 242

22. Ɗan Sa’adiya na Dagwarwa da Bamako yana da yara 48

23. Ɗan Shehu na Kudo yana da yara140

24.Mati of Kudo yana da yara 165

25. Ɗan Bello na Kudo yana da yara 98 Masarautar Dansadau

26. Ɗan Makaranta na Madaka ta Arewa yana da mabiya 460

27. Dogo Gyaɗe dake Dajin Babar Doka yana da kimanin mabiya 2000

28. Damana a Dajin yana da kimanin mabiya1500

29. Ali Kacalla na Madada yana da kimanin mabiya 1600

30. Malam na Cebi ta yamma yana da kimanin mabiya 900

31. Bulaki na ‘Yargaladima ta gabas yana da kimanin mabiya1200

32. Ciyaman a ‘Yargaladima ta gabas yana da mabiya 900

33. Ɗahe a ‘Yar galadima ta gabas yana da sama da mabiya 250 35. Kawu na gabashin Ɗansadau yana da sama da mabiya 700

34. Ado Lalo na Ɗansadau ta gabas yana da 350

35. Bulak dake Ceɓi ta gabas yana da kimanin yara 520

36. Janburos na of east Madada ta gabas yana da yara 800

37. Sani Bica dake gabashin Madaka yana da kimanin yara 180

38. Ɗan Bagobiri na yammacinof Ceɓi yana da sama da yara 230

39. Nagala dake Mairairai ta yamma yana da 750

40. Ali ƙanen Nagala yana da yara 220

41.Zahiru yana da 175

42. Mai Gariyo dake kudancin Burwaye yana da yara 56

43. Yalo na kusa da Burwaye yana da yara 85 Karamar hukumar Zurmi

44. Kachalla yana da yara 1200

45. Maidaji yana da yara 1500

46. Ɗanƙarami yana da yara 750

47. Karamar hukumar Birnin Magaji

48. Alhaji Zaki yana da yara 85

49. Yalo na Rugu yana da yara 60

50. Hassan na Rugu yana da yara 28

51. Maidaji na Rugu yana da yara 40

52. Kachalla na Rugu yana da yara 58

53. Karamar hukumar Shinkafi

54. Atarwatse na Dajin Mashema yana da yara 200

55. Ɗan Maƙwado na Kamarawa da Bafarawa yana da yara 550

56. Nagona a tsakanin Bafarawa da Surduƙu yana da yara 200 Karamar hukumar Tsafe

57. Idi dake Guga yana da yara 100

58. Baba Yayi a Guga yana da yara 100

59. Juuli na Kwankwanba yana da yara 100

60. Tukur na Munhaye yana da yara 90

61. Alhaji Ado Aleru dake Munhaye yana da kimanin yara 2500

62. Mabi dake Munhaye yana da 100

63. Ɗan’ Ibiro na Munhaye yana da yara100

64. Guntu dake Munhaye yana da yara 65

65. Karki dake Munhaye yana da yara 70

66. Lawali Bunka dake Munhaye yana da yara 80

Sanna kuma ga sunayen shugabannin ‘yan ta’addan nan wadanda ba’a san iya adadin yaran su ba.

67. Shehu Bagewaye

68. Dancaki Odita

69. Standard da Sani black

70. Kabiru Maniya

71. Malan Ila

72. Rageb

73. Kacalla Haruna

74. Katare

75. Hasan

76. Husaini Jaja na Gusau

77. Dogo Hamza na Bukkuyum

78. Auta na Anka

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button