Labaran Kannywood
Hotunan wasu mawakan Kannywood wanda ake tunanin zasu auri junan su 15 ga wannan watan 2022
A jiya ne dai kafar sada zumunta Dimokaradiyya dake kan dandalin Facebook ta wallafa wasu hotinan mawakan Kannywood, wanda suke nuna zaku kafa tarihi wajan aurar junan wato mawaki zai auri mawakiya.
Sannan alamu sun nuna cewa, 15 ga wannan watan da muke ciki za’a gudanar da auren nasu.
Amma daga baya wata majiyar ta bayyana cewa, wannan hotunan da suka dauka na shirye shiryen yin waka ne ba aure zasu yi ba.
Ga hotunan a kasa domin ku kalla.