Advertising
Advertising
Uncategory

Joint admission and matriculation board (JAMB) to commence its sale of form for 2022/2023 session

Hukumar dake shirya jarrabawar jamb (Joint Admission And Matriculation Board) ta Sanya ranar Fara Rijistar jarrabawar jamb na shekarar 2022/2023.

Advertising

Bayan daukar lokaci da hukumar tayi tana duba lokacin da yadace.
Hukumar ta Sanya ranar 18/2/2022 ya zamo ranar da za a Fara rigistar UTME a duk fadin kasar Nan.

Inda hukumar ta sake tabbatar da cewa za a Fara zana jarrabawar ranar 17/4/2022. a duk cibiyoyin da hukumar ta Basu izinin yi.

Ana kira ga masu shirin ci gaba da karatunsu na gaba da sakandire da su dau azama wajen shiryin yin rijistar tare da zama zana jarabawar.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button