Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Sadiya Kabala: Bantaba tambayan Saurayi kudin anko ba wallahi cewar jarumar.

Jarumar kannywood Sadiya Kbala acikin wata Hira da akayi da ita da gidan jaridar BBC Hausa ta bayyana cewar Bata taba tambayar saurayi kudin anko ba.

Advertising

Sadiya Kabala Wanda akayi Hira da ita acikin shagonta inda take gudanar da kasuwanci ta bayyana cewar kasuwancin datakeyi shine yake rufa Mata Asiri duk wasu bukatunta tanayi acikin shagon basai tawani tambayi saurayinta yabata wani kudi ba.

Jarumar ta fadi wani kalu bale a game da kasuwanci nata Inda tace akwai wasu manyan mutane da zasu siya kayanka sai suce ka bada lambar asusun ka zasu tura maka kudin aciki amma sai ka kusan wata basu baka kudin ba ko wata biyu ma

Kalli cikakiyar hirar da akayi da jarumar a wannan Bidiyon dake kasan wannan rubutu.

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button