Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Yadda aka gudanar da shagalin bikin Tagwayen asali tare da Matayen su Tagwaye

Kamar yadda kuka sani a jiya mun kawo muku kyawawan hotunan aure Tagwayen asali wanda Tagwayen sun kasan ce mawaka, sannan kuma suka auri Tagwaye Mata.

Advertising

To a yau kuma mun sami wata bidiyo daga Tashar “Tsakar gida” dake kan manhajar Youtube, inda suka wallafa bidiyon yadda aka gudanar da shagalin bikin Tagwayen asalin.

A cikin bidiyon da zaki kalla a kasa zaku ga yadda aka gwangwaje a waja shagalin bikin Tagwayen asalin, duba da yadda aak kawata wajan bikin nasu sannan Jama’a da dama sun halarci wajan shagalin bikin nasu.

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla kai tsaye.

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button