Labarai
Yanzu-Yanzu: Shahararran dan ta’adda Bello Turji ya aikawa da Malam Murtala Asaada Martani
Yanzu-Yanzu: Shahararran dan ta'adda Bello Turji ya aikawa da Malam Murtala Asaada Martani
Wannan wani sakon waya ne wanda shahararran dan ta’adda bello turji ya aikowa Malam Murtala Asaada Sokoto, wanda tashar youtube mai suna hausazone tace sakon manhajar whatsapp ce.
Advertising
Ma’ana ta bello turji ya aikowa Malam Murtala Asaada wannan sakon cikin murya ta whatsapp din sa, inda yayi bayyani dalla-dalla wanda duk zakuji irin abubuwan da sunka faru a cikin bidiyon.
Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla.
Advertising
Advertising
Allah ya kawo mana dauki