Labaran Kannywood
Bayyanar wata sabuwar bidiyon Jaruma Safara’u kwana Casa’in 90 ta girgiza Mutane

Bayyanar wani bidiyon Jarumar shirin Kwana Casa’in 90 mai dogon zango, Safara’u, a wajan bikin murnar zagayowar ranar haihuwa, wanda a turance ake kira Happy Birthday ya girgiza mutane.
Ya kama ta manyan Jaruman dake cikin Masana antar Kannywood sufara gyara al’amarin su sabida shar holiyar da wasu Jaruman suke tayi yawa.
Mafi yawancin Jaruman Kannywood Mata sune abun tausayi sabida sune Mutanan da lokacin su kadan ne amma kuma sune Mutanan da sukafi kowa son fantamawa.
Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla kai tsaye.