Labarai
Har jan mota marigayi Dr, Ahmad BUK Bamba yayi a rayuwar sa, Daga Sheikh Muhammad Auwal Albani Zaria
Har jan mota marigayi Dr, Ahmad BUK Bamba yayi a rayuwar sa, Daga Sheikh Muhammad Auwal Albani Zaria
Marigayi Sheikh Muhammad Auwal Albani Zaria kafin Allah ya yi masa rasuwa, ya bada cikekken tarihin marigayi Dr, Ahmad BUK Bamba.
Advertising
Sheikh Auwal Albani ya bada tarihin Dr Ahmad BUK Bamba yana mai cewa, akwai lokacin da Dr Ahmad BUK Bamba yake jan mota Taxi daga Kabuga izuwa sauran gurare domin samin abunda zaici duk da dai lokacin yana babban Malami hakan bai hanashi ba.
Mutane da dama zasuyi kuka idan suka saurari wannan tarihin da marigayi Sheikh Muhammad Auwal Albani ya bayar akan marigayi Dr, Ahmad BUK Bamba.
Muna rokon Allah madaukakin sarki yaji kansu da rahama baki daya, yasa sun huta ya Allah yasa Aljanna ce makomar su Amin.
Advertising
Ga cikekkiyar bidiyon nan a kasa domin ku kalla.
Advertising