Uncategory
kalli yadda Makiya suka sako jarumin kannywood Adam A Zango a gaba.

Makiya sun sako jarumin kannywood Adam A Zango a gaba ba tun yauba ake kwamishe masa shafin sada zumunta na Instagram ba.
Wannan shine karo na uku da aka kwacewa jarumin Adam A zango Shafinsa na sada zumunta na Instagram. jarumin yabada wannan sanarwa ne a dandalin nasa na Instagram amma yace a yanzu haka suna kokarin dawo dashi.
Ga cikaken bayanin da jarumin yay a game da wannan abu daya faru dashi a cikin wannan Bidiyon.
Muna dodiya da bibiyar shafin mu ku cigaba da kasancewa damu dan samun zafafan labarai.
Kayi hakuri zango wannan alamace take nuna nan gaba akwai nasa in baka da makiyi baka cika mutun