Labarai
Waliyyai sun fi Annabawa matsayi a wajan Allah, cewar wani Malamin Tijjaniyya
A cikin wata bidiyo da muka samu daga tashar Youtube mai suna “Kundin shahara” munji yadda wani Malamin Tijjaniyya yake fadin cewa, Waliyyai sun fi Annabawa matsayi a wajan Allah
Advertising
A cikin bidiyon da zaku kalla a kasa zaku ji yadda Malamin Tijjaniyyar yake wannan jawabi nasa.
Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla.
Advertising
Advertising