Zazafan martanin Malan Ali na shirin Kwana chasa’in akan Bidiyon wata mata da take rawar iskanci a TikTok.
Malan Ali na shirin Kwana chasa’in wanda gidan talabijin din Arewa24 ke haskawa yayi zafafan kalmai kan wata da take rawar iskanci a shafin TikTok.
Jarumi ya wallafa wani Bidiyon matar da take tikar rawar iskanci a shafin wanda Bidiyon yayi yawo a kafar sada zumunta sbad rawar rashin kunya da matar take a ciki. inda jarumin ya dora Bidiyon yay wani rubutu a kasa kaman haka.
Wannan ba jarumar kannywood bace jarumar shafin TikTok ce fan Allah a dena turo mana ana cewa jaruman mu ne.
Hakan ya biyo bayan mutanen da suke cewa wasu daga cikin jaruman Kannywood sune suke rawar banza a shafin TikTok kasan cewar su suka fi yawan mabiya a dan dalin. Shi kuma jarumin yayi haka ne dan ya banbanta jaruman Kannywood da kuma jaruman TikTok.
Wannan shine Bidiyon.