Advertising
Advertising
Labarai

Akwai wani makircin da ake shiryawa ‘yan adaidaita sahu domin ganin bayan su a Jihar Kano, cewar Mawaki Rarara

Akwai wani makircin da ake shiryawa 'yan adaidaita sahu domin ganin bayan su a Jihar Kano, cewar Mawaki Rarara

Ficaccan mawakin Nageriya Dauda Kahutu Rarara ya yi sukuwar Doki akan shugaban hukumar Karota na Jihar Kano “Baffa Babba dan Agundi”, sabida da takurawar da suke wa diribobin ‘yan adaidaita sahu a Jihar Kano wanda yace abin da ‘yan karotar suke aikatawa ‘yan adaidaita din bazai haifar da Da mai ido ba.

Advertising

kamar yadda Mawaki Dauda Kahutu Rararan ya bayyana cewa: Dan Agundi ba ya isarwa da Gwamna Ganduje labarin halin da al’umma ke ciki, game da halin takura da wahalar da suke ciki a dalilin wannan yajin aikin da ‘yan adaidaita sahu suka shiga.

Wanda hakan yasa Mawaki Rarara ya dauki nauyin tura Motocin sa har guda 7 kan titunan birnin Jihar Kano domin saukakawa al’umma wahalhalun da suke ciki.

Ku kalli bidiyon dake kasa domin kuji cikekken bayani.

Advertising

Advertising

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button