Advertising
Advertising
Labarai

Boka ne yace na sunkuya zai samin magani kan rashin lafiyar dake damuna kawai sai ji nayi yana zina da ni, cewar wata Mata

Boka ne yace na sunkuya zai samin magani kan rashin lafiyar dake damuna kawai sai ji nayi yana zina da ni, cewar wata Mata

A cikin wata bidiyo da muka samu daga tashar Alfurqan walhuda Tv dake kan manahajar Youtube, munji wata mata tana bayani akan abin da wani boka ya yi mata lokacin da taje wajan sa tana fama da rashin lafiya.

Advertising

Matar wacce ‘yar asalin kasar Ghana ce ta bayyana iftila’in da ya fada mata bayan da aljannu suka shiga jikin ta.

Kamar yadda Matar tace fadin cewa, ta gamu da rashin lafiya lokacin da aljannu suka shiga bikin ta sai aka kai ta wajan boka domin ayi mata rukiyya.

A lokacin da aka kai ta wajan bokan Matar ta bayyana cewa, bokan ya umarce ta data sunkuwaya da nufin zai sanya mata magani a farjin ta kawai sai ji tayi yana zina da ita.

Advertising

A cikin bidiyon da muka ajiye muku a kasa zakuji cikekken bayani daga bakin Matar.

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla.

https://youtu.be/4fKhqxmS7TU

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button