Advertising
Advertising
Labarai

Dalilin da yasa aka yi sulhu da shahararran dan ta’adda Bello Turji akan kisan Mutanen da suke

Dalilin da yasa aka yi sulhu da shahararran dan ta'adda Bello Turji akan kisan Mutanen da suke

A cikin wata bidiyo da muka samu a yanzu daga tashar manhajar Youtube mai suna “Hausazone Tv” munji yadda wani Malamin addini yake karyata lugudan wutar da ake yiwa shahararran dan ta’addan nan Bello Turji da yaran sa.

Advertising

Inda Malamin yake cewa: Mai girma shugaban kasa! Gwamnonin Sokoto dana Zamfara kuji tsoron Allah!! kusani kyale wannan ta’addanci yana cigaba da yaduwa cikin al’umma, ba komi bane face fito na fito da shari’ar Musulunci.

Hakika zaku zama abin tambaya a ranar kiyama tunda Annabi Muhammad (S.a.w) ya ce: Dukkanin ku makiyaya ne, kuma kowanenku za’a tambaye shi akan abinda aka bashi kiwo.

Domin kuni cikekken bayani akan abin da Malamin yake fada game da ta’addancin da Bello Turji da yarasan suke aikatawa, amma aka kyale su, sai ku kalli bidiyon dake kasa.

Advertising

Ga bidiyon nan domin ku kalla.

https://youtu.be/_6RaFGh0R6U

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button