Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Dalilin kasuwancin da muke ne yasa bama shiga halin kakani kayi idan an koremu daga harkar Fim, cewar Jarumar Sadiya Kabala

A wata shira da shafin BBC Hausa tayi da Jarumar Masana’antar shirya Fina-Finan Hausa ta Kannywood Sadiya Kabala ta bayyana musu cewa, Matan Kannywood sun fi Mazan su yawan yin kasuwanci.

Advertising

A shirar da BBC Hausa tayi da Jaruma Sadiya Kabala ta fadi cewa, neman makoma da neman tsira da mutunci ne yasa Matan Masana’antar Kannywood suke rungumar kasuwanci.

Sannan Jarumar ta kara da cewa’ Matan Kannywood basu damu da neman wata sana’a bayan ta harkar Fim, shi yasa wasu daga cikin su suke shiga halin kakani kayi idan sun bar harkar Fim.

Sai dai kuma Jaruma Sadiya Kabala ta bayyana cewa, suna yawan samin kalubale a harkar kasuwancin nasu, dalilin mutanen da suke karbar kayan su bashi suna kokarin kassara su.

Advertising

Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuji cikekken bayani daga bakin Jaruma Sadiya Kabala, a shirar sa suka yi da BBC Hausa.

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla kai tsaye.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button