Wakokin Hausa

Ficaccan Mawakin Kannywood Nazir M Ahmad ya yiwa Dr Kashifu Inuwa Abdullahi waka bisa jajircewar sa

Ficaccan Mawakin Kannywood Nazir M Ahmad ya yiwa Dr Kashifu Inuwa Abdullahi waka bisa jajircewar sa

Ficaccan Mawakin Masana’antar shirya Fina-Finan Hausa ta Kannywood Nazir M Ahmad wanda aka fi sanin sa da Sarkin, ya yiwa Daraktan kula da harkokin sadarwa na Nageriya “Dr Kashifu Inuwa Abdullahi” Waka.

Naziru M Ahmad Sarkin Sarkin waka ya yiwa “Dr Kashifu Inuwa Abdullahi wakar ne bisa jajircewar sa akan kujerar daya gada shehin Malami Ash sheikh Dr Ali isah pantami.

Ku kalli bidiyon dake kasa domin kiji wakar da ya yiwa Dr Kashifu Inuwa Abdullahi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button