Advertising
Advertising
Labarai

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un: Allah ya yiwa Mahaifiyar Haruna Talle mai Fata rasuwa

Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un: Allah ya yiwa Mahaifiyar Haruwa Talle mai Fata rasuwa

INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN: Allah ya yiwa Mahaifiyar Haruna Talle Mai Fata Rasuwa, za’ayi jana’izar ta a Gidan ta dake unguwar Mil Tara a birnin Jihar Kano.

Advertising

Kamar yadda Haruna Talle mai Fata ya wallafa a shafin sa na sada zumunta instagram yana mai cewa.

Innalilahi wa inna ilaihiraji’un: Allah ya yiwa Mahaifiyata rasuwa yau za’a yi jana’izar ta a kofar Gidan ta dake Kano Mil Tara.

Muna Addu’ar Allah Ya jikanta ya gafarta mata kurakuranta yasa Aljanna ce makomarta. idan kuma tamu tazo Allah yasa mu cika da kyau da imani.

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button