Labarai
Jami’an tsaro sunyi nasarar kama tsohon da ake aikata ta’addanci na shi na satar Mutane ana biyan sa Naira 10,000
Jami'an tsaro sunyi nasarar kama tsohon da ake aikata ta'addanci na shi na satar Mutane ana biyan sa Naira 10,000
A cikin wata bidiyo da muka samu wanda tashar “Maibiredi Tv” ta wallafa munga tsohon da aka kama da ake aikata ta’addan ci na satar Mutane da shi ana biyan sa Naira 10,000.
Advertising
A cikin bidiyon da zaku kalla a kasa zaku ji yadda Mutumin yake bayani dalla dalla da bakin sa akan satar Mutanen da suke aikatawa.
Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla.
Advertising
Advertising