Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Jarumi Adam a zango ya kirkiri gidauniyar koyar da Matasa sama da 200 sana’a mai suna (Zango Intervention Initiative)

Jarumi Adam a zango ya kirkiri gidauniyar koyar da Matasa sama da 200 sana'a mai suna (Zango Intervention Initiative)

Wani labarin abin farin ciki da muka samu daga shafin sada zumunta na Jarumi kuma Darakta a Masana’antar Kannywood “Falalu a Dorayi”, ya wallafa wani labari akan Jarumi Adam a zango.

Advertising

Labarin ya fara kamar haka.

Adam A. Zango da gidauniyarsa ta (Zango Intervention Initiative)
tare da hadin gwiwar gidauniyar
(Free Light of Nigerian Youth Foundation)
Sunyi Babban Yinkuri na gina MATASA maza da mata har guda 200 Ta hanyar koyar da su sana’o’i dogaro da kai.

Madallah da wannan kokari
Allah ya kara suttura yayi albarka.
@adamazangoofficial.

Advertising

Wannan gidaumiya ta Jarumi Adam a zango tabbas zata taimakawa Matasa da dama wajan koyar da su sana’ar da zasu dogara da kan su.

Allah ya wuce gaba akan wannan sabuwar gidauniyar da Jarumi Adam a zango ya kirkire ta.

Advertising

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button