Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Kalli shirin Gidan Badamasi Season 4 Episode 2 kadan daga cikin wanda za’a haska yau da daddare 80:00

Kamar yadda kuka sani yawancin masu shirya Fina-Finai masi dogon zango shuna yankar wani waje daga cikin shirin nasu domin su nunawa al’umma kafin su haska gundarin shirin nasu.

Advertising

To a yau mun kawo muku kadan daga cikin shirin “Gidan Badamasi” mai dogon zango wanda za’a haska shi a yau da daddare da misalin karfe takwas 8:00 na dare.

Wannan shine kadan daga cikin shirin Gidan badamasi zango na hudu kashi na biyu da anka dawa a sabuwa shekarar nan ta 2022.

A yau da daddre tashar Arewa24 da kuma tashar Falalau a Dorayi ta kan manhajar Youtube zasu haska muku “Gifan Badamasi” Season 4 Episode 2.

Advertising

Ga kadan daga cikin shirin nan a kasa domin ku kalla.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button