Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

inna lillahi wa’inna ilaihi raji’un yadda aka gudanar da jana’izar Daraktan izzar so.

Allah Ya Yi Wa Daraktan Fim Ɗin Izzar So Nura Mustapha Waye Rasuwa

Advertising

Yanzu muke samun labarin rasuwar daraktan shirya fim ɗin Izzar so wato Mustapha Waye rasuwa, kamar yadda producer ɗin fim Lawan Ahmad ya wallafa a shafinsa na Facebook.

“Allah ya karbi rayuwar Nura Mustapha Waye Director IZZAR SO, za ayi jana’izarshi ƙarfe 11 na safe Insha Allah, Allah Ya yafe masa kurakuransa Amin, Allah yasa idan tamu tazo mu cika da imani Amin”, Inji shi.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button