Advertising
Advertising
Labarai

Kullum sai Maza goma sun yi zina dani a sana’a ta ta karuwanci amma ko yanzu na sami miji zan yi aure, cewar Ummi Ta

Wata Budurwa mai suna Ummi Ta dake zaune a tsakanin Jihar Jos da Kaduna ta bayyaan cewa, a kullum sai Maza goma 10 sun yi zina da ita.

Advertising

Budurwar mai suna Ummi Ta ta bayyana cewa, taan samin kudade masu tarin yawa a wannan sana’ar da take ta karuwanci, dalili kuwa shi ne sabida tana da kwastomomi da yawa.

Bayan haka Ummi Ta kara da cewa, a kullum tana samin Naira dubu hamsin N50,000 zuwa Naira dubu dari 100,000, daga masu lalata da ita suna biyan ta.

Ta kara da cewa, a kullum suna samin kwastomomi wanda suke lalatar da su daga goma 10 har ma sama da haka.

Advertising

Amma Ummi Ta ta bayyana cewa, a yanzu a shirye take data daina wannan sana’ar ta karuwanci, idan har ta sami wanda zai aure ta domin asirin ta ya ruhu.

Muna rokon Allah ya shiryar da wadannan ‘yam Matan da suke aikata wannan mummunat sana’ar a wulakanta kan su.

Advertising

3 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button