Labaran Kannywood

Nasarar da jaruma Nafisat Abdullahi ta samu bayan ficewar ta daga Film dun labarina.

Sabon video Nafisat Abdullahi Wanda ya bayyana nasarar da jarumar ta samu bayan ficewar ta daga Fim din Labarina ya ta da hankalin jaruman kannywood a wannan lokacin haram ake cewa tasami iskar yanci ne bayan dena fitowar ta ashirin.

Futacciyar jarumar kannywood wacce babu kamar ta a wannan lokacin, kasan cewar tauraronta haske yake a wannan zamani. Ta zamo Mai tarin arziki a kannywood kuma dai babu wanda baiji dadin ganinta cikin fim din labarina ba Sabida jarumar ta iya actin.

Jarumar ta bar fitowa a fim din Labarina saka makon ta wada cikin harkar kasuwancin ta wanda take ganin yafiye mata harkar fim din.

https://youtu.be/9xQ9FlHPE28

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button