Labaran Kannywood

Wani cece-kucen ya sake kaurewa bayan komawar Jaruma Maryam Yahaya Masana’antar Kannywood

Wani cece-kucen ya sake kaurewa bayan komawar Jaruma Maryam Yahaya Masana'antar Kannywood

A kwanakin baya ne dai labarin rashin lafiyar Jaruma Maryam Yahaya ya karade kafafun sada zumuntar zamani, wabda kowa sai da yasan halin da Jarumar take ciki.

To a yanzu ma wani sabon al’amari ya sake faruwa da Jarumar akan komawarta Masana’antar shirya Fina-Finan Hausa ta Kannywood.

A cikin wata bidiyon da tashar “Hausapro Tv” dake kan manhajar Youtube ta wallafa mun ji wani labari akan iyayan Jaruma Maryam Yahaya dalilin barin ta da suka yi ta koma Masana’antar Kannywood.

Amma mutane da dana sun tofa albarkacin bakin game da wannan labarin na komawar Jaruma Maryan Yahaya Masana’antar Kannywood domin ta cigaba da harkar Fim.

Domin kuji cikekken labari sai ku kalli bidiyon dake kasa.

https://youtu.be/n6UFmge5YG0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button