Labaran Kannywood
Yadda na sha wahala a lokacin da hatsarin jirgin sama ya kusa ritsawa da ni, cewa Jarumin Kannywood ciroki
Yadda na sha wahala a lokacin da hatsarin jirgin sama ya kusa ritsawa da ni, cewa Jarumin Kannywood ciroki

Ficaccan jarumin Masana’antar Kannywood ciroki ya bayyana yadda ya kusa mutuwa a cikin jirgin sama.
A cikin wata bidiyo da muka samu daga tashar “Dalatopnews” munga yadda ciroki yake bayanin wahanar da ya sha cikin wani yanayin hali a lokacin da ya shiga jirgin.
Shafin BBC Hausa sun sami damar tattaunawa da Jarumin a wannan shirin nasu na daga bakin mai ita, inda ya yiwa al’umma cikekken bayanin abin da ya faru da shi a cikin jirgin sama.
Domin kuji cikekken bayani daga bakin Jarumi ciroki sai ku kalli bidiyon da muka ajiye ta a kasa.
Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla kai tsaye.