Labarai
Allah Sarki: Bayan mutuwar aurenta ta bayyana yadda ta fada cikin wani mummunan hali
Allah Sarki: Bayan mutuwar aurenta ta bayyana yadda ta fada cikin wani mummunan hali
A cikin wata bidiyo da muka samu daga tashar “Dalatopnews” dake kan manhajar Youtube munji wata Matar aure tana bayyana wani mummunan al’amari da ya faru da ita bayan rasuwar mijin ta.
Matar ta bayyana kan ta inda take kuka tana bayanin abin da ya faru da ita wanda tuk wanda ya kalli bidiyon sai ya tausayawa Matar kan abubuwan da suka faru da ita.
Domin kuji bayanin da Matar take akan mummunan halin data shiga bayan rasuwar mijin ta, sai ku kalli bidiyon dake kasa.
Ali