Labarai

An bayyana silar mutuwar Jaruman barkwanci na Kasar India 4 da kuma bayani akan jaruman

Tashar “Gaskiya24 Tv” dake kan manhajar Youtube sun yi bayanin wasu Jaran barkwanci na Kasar India tare da jinyar da tayi silar rasuwar su.

Kamar yadda kuka sani akwai wasu jaruman barkwanci na Kasar India wanda suka shahara duniya tasan da su, wanda ba kowa ne yasan ainishin sunan su ba amma duk wanda yaga hotunan su zai iya gane su.

A cikin bidiyon da tashar “Gaskiya24 Tv” ta wallafa zaku ga yadda aka jero wadan nan Jaruman barkwancin na Kasar India daya bayan daya ana bayani akan su tare da fadin jinyar da tayi sanadiyyar barin su duniya.

Zaku iya kallon bidiyon da muka ajiye ta a kasa domin kusan wada nan Jaruman barkwancin na Kasar India, wanda aka bayyana jinyar da tayi ajalin su.

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla kai tsaye.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button