Labarai
An bayyana wata sabuwar soyayya da ya kamata Ango da Amarya su gudanar da ita bayan aure
An bayyana wata sabuwar soyayya da ya kamata Ango da Amarya su gudanar da ita bayan aure

A wannan zamani da muke ciki Ma’aurata sun fitar da wani sabon salo soyayya bayan gudanar da auren nasu.
Sai dai tashar “Hausapro Tv” dake kan manhajar Youtube ta wallafa wata bidiyon yadda wasu ma’aurata suke gudanar da soyayyar washe garin auren nasu.
Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla.