Labaran Kannywood
Jarumar Kannywood da Nollywood Rahama Sadau da shi cikin jerin Jaruman gidan Talabijin na “The Men’s clube” na Reb Tv
Ficacciyar Jarumar Masana’antar Kannywood da Naollywood Rahama Sadau ta shiga cikin gerin Jaruman gidan Talavijin din “Reb Tv”, mai suna The Men’s clube wanda za’a yi da kaka mai zuwa.
Advertising
Shirin wanda ya kunshi mutane hudu: Aminu Garba, Louis Okafor, Lanre Taiwo, da Tayo Oladapo, ya riga ya kasance daya daga cikin wadanda ake sa ran fitowa a shekarar 2022.
Babu wani bayani kan rawar da Rahama za ta taka a fim din, amma bisa ga wani shiri da aka yi a baya. ta buga a shafin ta na Instagram da aka yi mata lakabi da “A Garba Queen, za ta taka muhimmiyar rawa.
Amma har yanzu ba’a bayyana ranar da za’a fitar da sabon wasan ba a kakar mai zuwa.
Advertising
Advertising