Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Shegiya karuwa sai da akayi zina da ita sannan aka saka ta a harkar Fim, martanin wani mutumi ga Jaruma Hadiza Gabon

Shegiya karuwa sai da akayi zina da ita sannan aka saka ta a harkar Fim, martanin wani mutumi ga Jaruma Hadiza Gabon

Ficacciyar Jarumar Masana’antar Kannywood Hadiza Aliyu wacce aka fi sani da Hadiza Gabon uwar marayu, tayi wata wallafa a shafin ta ba Twitter inda aka sami wani wanda ya fada mata mummunan kalami.

Advertising

Ga sakon data wallafa nan a shafin nata.

Ke shegiya karuwa ni nafi karfinki inada mutunci.ke fa duk duniya anso ke karuwa ce saboda kafun kufara yin film sai anyi tayin zina
da ku,ke ce fa kika turo minifriend request ta facebook nayi accepting naki

kuma kika rubuta kina neman mijin aure waye zai auri yar drama sai dai maras hankali saboda anyi tayin zina da ke kinga kuwa ba wanda zai so ya auri karuwa kamar ke a matsayin matarsa kuma ana cewa yayansa uwarsu da karuwace.

Advertising

Hadiza nafi karfinki saboda ni dagan daga gidan mutunci na ke shiyasa ma bana ganin hausa film ke kuma Ialatecciya ce ,you are a whore, hariol and prosmule, idan kin isa ki gwadawa ‘yan uwanni ‘yam Fim wannan cin mutuncin da na yi miki

Bayan wannan wallafar da tayi mutane da dama sun tofa albarkacin bakin su.

Ga kadan daga cikin mutanen da suka tofa albarkacin bakin nasu.

umar Gombe yace: Lahira da kallo ba dan matambaya ba! Allah Ka shiryemu Ka tsaremu but a akwai fa matsala more especially how today’s people judge & practice Islam.

unbreakable yace: people anyhow, amma mutane akwae karanci rashin addini a tattare dasu bakasn mutum amma kazo kana yi masa kazapi wanda rana lahira aka tambayeka ga kai ga shi babu abunda xaka iya cewa bkmae akwae Allah! Allah yasa mudace.

mahi umar bello yace: They say ” Idan wawa yayi magana karka masa magana. Mafi alkhairin martani gareshi shine shiru. Idan kayi magana sai yaji dadi. Amma idan kayi shiru sai yaji haushi kamar ya mutu.” How I wish you didn’t even respond to him in anyway.

Bashir Umar yace: Kaico!Yanzu fa waɗannan kalaman sai ya maimaitasu a ranar da babu lauya da zai iya kareshi. Allah ka rabamu da aikin da nasani,ameen.

sani musa Daltu yace: Allah ka shiryar damu, amma wannan maganar bata dace ba. Duk wanda ya sauka a layi Nasiha ake mashi ba kyara ba. Allah yasa mu fi ƙarfin zuciyar mu.

DanFulde yace: Allah shikyauta mutun bazai taba samun chigaba arayuwarsa bai buskanchi challenging ba Allah kasa mufikarfin zukatammu.

Advertising

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button