
Ficaccan Mawakin Kannywood Auta MG Boya ya fitar da wakar sa mai suna “Bigun Zuciya”.
Waka ce wacce ta sami karbuwa sosai a wajan al’umma da kuma masoyan sa.
Wani mata shi yayi kokarin hawa wakar duba da yadda ta kawatar da shi, kamar yadda zaku gani a cikin bidiyon wakar.
Ga bidiyon wakar nan a kasa domin ku kalla.