Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Bidiyon Yadda wani jarumi ke danna cikin Jaruma a yayin daukar wani shirin Fim din Hausa.

Sabon Shirin Hausa Mai Dogon Zango Ya Jawo Cece Ku Ce! Munata Cin Karo Da Wani Gajeran Bidiyo Wanda Tsayinya Bai Wuce Yan Dakiku Arba’in Da Shida Ba. Inda A Nuna Wata Mace Kwance Cikin Ruwa Wani Namiji Na Danna Cikinta. Shafin hausamini na ruwaito

Advertising

Daga Baya Muka Gane Shirin Fim Akeyi, Inda Aka Zagayesu Da Kamarori Ana Dauka. Wannan Bidiyon Ya Jawo Cece Ku Ce Da Dama A Shafukan Sada Zumunta Tun Kafin Fitowar Shirin. Bayan Dan Gajeran Bincikenmu Mun Gano Shirin Mai Dogon Zango Ne, Sun Masa Laqabi Da “Yabubulu“.

Binciken mu Bai Kai Zuwa Da Gane Iya Labarin Shirin Ya Dosa Ba.. Amma Dai Iya Wannan Dan Gajeran Bidiyon Dake Yawo Ya Jawoma Shirin Bakin Ciki Da Kuma Cece Ku Ce.

Ku Me Zakuce Dangane Da Wannan Bidiyon Na Yadda Aka Nuna Namiji Na Danna Cikin Baligan Mace Haka, Duk Da Sunan Shirin Fim? Kalla Kuga Gajeran Bidiyon.

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button