Labaran Kannywood

Wani mummunan al’amari ya sake faruwa da Jarumin Kannywood Adam a zango akan shafin sa na sada zumunta

Wani mummunan al'amari ya sake faruwa da Jarumin Kannywood Adam a zango akan shafin sa na sada zumunta

Tabbas a kaf ilashirin jaruman kannywood babu wanda barayi da makiya suka takura masa kamar Jarumi Adam a zango.

Idan baku manta ba a kwanakin baya mun kawo muku labrin yadda barayi suka sace shafin Jarumi Adam a zango na Instagram.

Amma sai Jarumin ya sake bude wani sabon shafin nasa sannan ya fara fara sabbin mabiya a ciki, amma sai aka sake sacewa bayan haka ya sake bude wani ha’ilau aka sake sacewa.

Haka dai Jarumi Adam a zango yayi ta bude sabbin shafukan sa a Instagram barayi suna sacewa daya bayan daya.

Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuji cikekken labarin abin da ya sake faruwa da shafin Jarumi Adam a zango a wannan karon.

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla kai tsaye.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button