Abdul Amart mai kwashewa ya bawa Nana ta izzar so kyautar Mota/Dawayya taja hankalin ‘yan TikTok, Fatima Ali Nuhu ta bude babin rayuwa

Kamar yadda kuka sani a yanzu babu dandali ko kafar sada zumunta da takai dandalin TikTok tada hargitsi ko aikata abubuwan da basu kamata ba, domin a kwanan nan wasu ‘yam mata sun tada hatsaniyar da aka fara kokarin dakile dandalin na TikTok.
To a yau kuma Ficacciyar Jarumar Masana’antar Kannywood Rukayya Dawayya tayi wani jan hankali akan wasu amfani da dandalin TikTok din, kamar yadda zakuji labarin a cikin wata bidiyo da tashar “Tsakar gida” ta wallafa.
Sannan kuma munji labarin cewa, Abdul Amart mai kwashewa ya bawa Nana ta cikin shirin Izzar so mai dogon zango kyautar dalleliyar Mota, shima duk zakuji cikekken labarin a cikin bidiyon da tashar “Tsakar gida” ta wallafa.
Sai kuma Fatima wacce ‘ya ce ga Ficaccan Jarumin Masana’antar shirya Fina-finan Hausa ta Kannywood wato Ali Nuhu, a cikin bidiyon zakuji laabrin cewa Fatima Ali Nuhu ta bude wani babi ra rayuwa.
Domin kuji duka wadan nan labaran sai ku kalli bidiyon dake kasa.