Labaran Kannywood

kwana biyar da Auren Amaryar mai wa mata kwalliya a Kannywood ta bawa angonta mamaki.

Amaryar maiwa mata kwalliya a masana’antar kannywood ta bawa mijinta mamaki bayan kwana biyar da auren su.

Idan baku mantaba a satin daya gabata ne aka gudanar da Shagalin bikin Mansur Make up da tsaleliyar matarsa Sadiya. inda manyan jarumai maza da mata suka sami halartar bikin nasa, aka debi kusan kwana hutu ana shagulgula.

A safiyar yau asabar amaryar tasa ta shiryamasa masa shafalin murnar zagowar Haihuwar sa cikin bazato. kaman yadda zakugani a cikin faifan Bidiyon da hausadailynews ta samu.

Aure Yayi albarka tunda ga soyayya nata gudana a garesu. muna fatan Allah Ubangiji ya basu zaman lafiya mai direwa Ameen.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button