Wakokin Hausa
Umar M Shareef – Farin Jini (Full Album) 2022

Fitaccen mawakin Hausa Umar M Shareef ya saki saban Album din sabin wakokin sa mai taken suna “Farin Jini” Zan so ace masoya wannan mawaki sun saurari Wannan album.
Wannnn shine sunayen wakokin da suke cikin wannnan album.
- 1- Farin Jini
- 2- Aisha
- 3- Shikenan
- 4- Kyakkyawar Fuska
- 5- Na Fada
- 6- Rike Alkawari
- 7- Wayyo Ni
- 8- In Hakuri Bai Bakaba
- 9- Ki Bani Soyayya
- 10- Na Yarda Dake
Zaku iya danna Download ko kuma ku saurara domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki.
Ku kasance da Hausadailynews.com dan samun zafafan wakokin Hausa dama na duniya baki daya.