Labarai
Wani Attajiri Sulaiman Bello Indabawa dan Jikar Kano ya auro wata kyakkyawar baturiya ‘yar Kasar Turkiya
Kyawawan hotunan wani attajirin mai kudi dan Jihar Kano wanda ya auri wata kyakkyawar budurwa ‘yar Kasar Turkiya.
Wani hamshkin mai mai kudi dan Jihar Kano mai suna Salmanu Bello Indabawa ya auro tsaleliyar Mata daga Kasar Turkiya, kamar yadda shafin Arewa Media suka wallafa wannan labarin.
Ga hotunan nasu a kasa domin ku kalla.