Advertising
Advertising
Labarai

Asirin wani matashi ya tonu bayan ya kai budurwar sa gidan sa ya cire mata farji da ido da niyyar zai yi tsafi da su

Asirin wani matashi ya tonu bayan ya kai budurwar sa gidan sa ya cire mata farji da ido da niyyar zai yi tsafi da su

Labarin wani mutumi da muka samu wanda ya yaudari budurwar sa ya kai ta gidan sa ya cire mata Ido da Farji, mutumin yayi wa budurwar haka ne domin yayi tsafi da ita.

Advertising

Kasancewar siyasa ta karato zaku ga ritual killings a fadin tarayyar Nigeria zai karu, wato a kashe mutane a cire sassan jikin sa domin ayi tsafi da shi, wasu daga cikin miyagun yan siyasa suna aikata hakan sabida neman kujeran mulki.

Wannan matashin da kuke gani a hoto, yan sanda sun kamashi a garin Jos, ya yaudari budurwansa ya kawota gidansa ya kashe ta, ya cire mata ido da farjinta, jiya na saka hoton gawar budurwan a statuss dina na WhatsApp, wanda suke ganin status dina zasu tabbatar har yanzu hoton na nan.

Advertising

Sannn a jihar Zamfara ma, Kwamishinan ‘yan sandan jihar Zamfara ya fitar da sanarwa cewa sun kama wasu gungun mutane da suke sarrafa naman sassan jikin mutane suna sayar wa mayu da matsafa.

Kaaruwai suna saurin fadawa tarkon matsafa masusarrafa naman mutane, hakanan ‘yan mata masu kwadayi su ma suna saurin fadawa tarkon matsafa ba da kuma kananan yara wadanda basu mallaki hankalin kansu ba.

Kananan yara a kula da su sosai, ayi musu huduba a tsoratar dasu kar su yadda wani mutum ya kirasu zuwa cikin lungu ko yace zai aikesu su amince, yanzu ba irin da bane, a fadakar da yara.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button