Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

kalli yadda jarumar kannywood Ummi Rahab ke rera wakary yaban Annabi.

Yadda jarumar kannywood Ummi Rahab ta wallafa wani gajeran bidiyonta inda aka ga jarumar tashiga shaukin yaban wakar fiyayyen halitta Annabi Muhammad s.a.w.

Advertising

Makallacin Fina finan Hausa shekara goma baya dasuka wuce Yasan wace ce Ummi Rahab kasancewar tafara fitowa acikin Fina finan Hausa tun tanada karancin shekarunta a duniya.

Sai dai daga baya andaina ganin jarumar inda sai Bayan wasu shekaru kwatsam sai gata tadawo acikin wani film maisuna “Farin wata” na Kamfanin Adam a zango. gadai cikakken bidiyon wakar yabon Annabi Muhammad da jarumar tayi.

Zaku iya kallon Bidiyon jarumar a kasan wannan rubutun dake kasa. tana rera wakar yaban Annabi Muhammad SAW.

Advertising
https://youtu.be/hw_4hYH1Jb8

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button