Labaran Kannywood

Yadda jarumar kannywood Bilkisu Shema ta kaiwa masoyinta ziyara gurin sana’arsa.

Da zuwan jarumar wajen sana’ar matashin sai aka fara zuba ido ana ihu ganin yadda jarumar ta iya tataki har iziwa wajen masoyin nata har kan wajen sana’ar sa.

Matashin mai suna Buhari bross yasha fada cewar shi masoyin Bilkisu Shema ne kuma bashi da kamata a cikin fina finan Hausa, yasha post akanta kamanr hauka.

Gwanin ban sha’awa bayan ta fito daga mota ta gaida mutane dake gurin sannan suka kebe ita da masoyin nata daga bisani suka dauki hotunan tare.

Tafiyar ta ke da wuya mutanen da ke zaune gurin kowa da irin abunda yake cewa akan ziyarar bazata da ta kawo da irin yadda take da sakin fuska da fara’a ga kowa,

Muhammad Sani Ultimate ya bayyanwa cewa lallai yaji dadin yadda wannan baiwar Allah ta nuna kauna da kulawa ga wannan masoyin nata, inda har ya yi kira ga Jarumar Fim din Hausa akan su ringa kokarin nuna kulawa ga Mutanen da ke nuna masu kauna.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button