Advertising
Advertising
Labarai

Ni ba malami bane, amma babu wanda ya isa ya kira ni Jahili. Shek Isa Ali Pantami ya fusata.

Sheikh Isa Ali Pantami yace shiba malami bane amma babu wanda ya isa ya kirashi jahili.

Advertising

Malamin ya bayyana haka ne a wani tsohon Bidiyon karatun sa wanda mutane ke yawo dashi akan wasu magan ganu daya fada wanda mutane ke ganin malamin kaman beji tausaya musu ba.

Zaku iya kallon wannan Bidiyon na malan Sheikh Ibrahim Isa Ali Fantami.

Mungode da bibiyar shafin mu ku cigaba da kasancewa damu dan samun zafafan Labarai.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button