Labarai
Subahanallah: Wata Matar aure ta gudu daga gidan Mijinta ta koma karuwanci dalilin bata san sa
Yanzu-yanzu muka sami wata bidiyo daga tashar “Dalatop24” dake kan manhajar Youtube, inda suka wallafa bidiyon wata Matar aure data gudu daga gidan Mijin ta koma yawan karuwan ci.
Matar tayi cikekken bayani akan guduwa daga gidan Mijin nata da tayi domin ta bayyana cewa bata kaunar sa amma duk da haka sai da aka aura mata shi.
Sannan kuma da aka sake tambayar Matar ko tana bukatar ganin ‘iyayan ta sai tace bata bukatar hakan har ma take cewa, iyayan nata ‘yan wuta ne domin suna gallaza mata.
Domin kuji cikekken bayani daga bakin Matar sai ku kalli bidiyon dake kasa.