Advertising
Advertising
Labarai

Wata kyakkyawar budurwa wanda ta gaji da zama ita kadai ba tare da Namiji ta bayyana bukatar ta ga duk wanda zai aure ta

Kamar yadda kuka sani a halin yanzu Allah ya kawo mu wani yanayi na rashin yin aure da wuri duba da yadda rayuwa tayi tsada.

Advertising

To a yau kuma mun sami wata wallafar bidiyo daga tashar “Hausapro Tv” dake kan manhajar Youtube, inda muka ji labarin wata budurwa wanda ta gaji da zama dalilin haka ta fito take bayyana bukatar ta ga duk wanda zai aure ta.

Ita budurwar tana neman Mijin aute ne ruwa a jallo ga duk wanda yake a shirye kuma yaga ta kwanta masa, to zai iya mata magana domin su dai-dai ta.

Sabida haka ma budurwar tace idan akwai wanda ya shirya zai aute ta da gaske ke ba wasa ba to zai iya mata magana ta Whatapp, ga Number nata kamar haka (08146676071).

Advertising

Domin kuji cikekken labari akan wannan budurwar da take neman Mijin aure, sai ku kalli bidiyon dake kasa.

https://youtu.be/r6WPJLnb8ss

Advertising

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button