Labarai
Yanzu-Yanzu: Asirin wasu Mutane ya tonu bayan da aka kama su da laifin cin naman Mutane a Jigar Zamfara
Yanzu-Yanzu: Asirin wasu Mutane ya tonu bayan da aka kama su da laifin cin naman Mutane a Jigar Zamfara
Kamar yadda kuka sani mun kawo muku labarin wani mutumi wanda aka kama shi da laifin satar mutane, har ma yakan ci naman su ko ya sayar da wani sashe na jikin su.
Advertising
To a yau ma mun sami wani labarin yadda aka kama wasu mutane a Jigar Zamfara wanda suke cin naman mutane.
Tashar “Kundin Shahara” dake kan manhajar Youtube su suka wallafa wannan labarin.
Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla kai tsaye.
Advertising
Advertising