Labaran Kannywood

Jan kunnan nura M Inuwa ga Mawaka masu son suyi suna a duniyar waka.

Ga duk wani mai sauraran wakokin Hausa bazai kasa sanin mawaki Nura M Inuwa ba kasan cewar yayi shuhura a bangare rera wakokin soyayya dana Bukukuwa. Dakuma irin wakoki masu ma’ana dayake kokarin ganin ya rerasu.

A halin yanzu Mawakin dai an daina jin duriyarsa acikin Duniyar mawakan Hausa, sai dai har izuwa yanzu Nura m Inuwa Bai bayyana Dalilin dayasa ya rageyin wakoki ba a wannan lokuta.

Cikin wata Hira da akayi da mawakin Nura M Inuwa ya bawa sababbin mawakan Hausa shawara Kan cewar ya kamata su dinga tsaya sunayin wakoki masu ma’ana Wanda zasu amfani al’umma Koda bayan ransu idan akaji wakokin za’ayi alfahari su kaman yadda ake jin wasu mawaka da suka sude.

Ga Bidiyon hirar:

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button