Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Masoyin Jaruma Hadiza gabon yayi barazanar daukar mataki ga duk wabda ya sake kiran Hadiza gabon da karuwa ko ‘yar iska

Masoyin Jaruma Hadiza gabon yayi barazanar daukar mataki ga duk wabda ya sake kiran Hadiza gabon da karuwa ko 'yar iska

Wani masoyin Jarumar Kannywood Hadiza Aliyu Gabon wanda bayan kwana biyu fa suka wuce ya bayyana cewa, da aba shi Naira Miliyoyin kudade kwanda a bashi ita, wanda har Jaruma Hadiza gabon ta yiwa Mutumin kyakkyawar magana akan kaunar da yake nuna mata.

Advertising

Idan zaku iya tunawa a kwanakun nan wani labari yayi ta yawo a kafafun sada zumunta inda wani Mutumi ya ciwa Jaruma Hadiza Gabon mutunci kan cewa, ita karuwa ce domin kafin su fara har kar Fim sai an yi zina da su.

To shi ne a wannan karon masoyin Jaruma Hadiza Gabon mai suna “Mai Kalamai” yake nuna rashin jin dadin sa kan wulakancin da ake yiwa Jaruma Hadiza Gabon, har ma yayi yun kurin tauna tsakuwa domin aya taji tsoro a cikin wani rubutu da ya wallafa.

Ga rubutun da Mai Kalamai yayi akan masu ciwa masoyiyar sa Jaruma Hadiza Gabon mutunci.

Advertising

Hadiza Aliyu Na lashi takobi akanki duk wanda yakara zagin ki ko furta wani muggan kalma akanki wallahi sai dai kotun koli ta rabamu.

Duniya tana Maki kyakyawar sheda muma shedune, akoda yaushe tsarin rayuwar ki Kara burgeni yake hakan shiyasa nake ji kaunarki kullun habbaka yake a cikin ruhina. Wallahi duk masu muggan Kalamai akanki ba komai bane face hasada sannan martanin ki ya daga darajar ke.

Itafa soyayya makauniya ce akace koh.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button