Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Masu tunanin yiwa Umar M Shareef Ritaya sunji kunya matuka.

Wasu da suke tunanin yiwa jarumi Umar M Shareef Ritaya a harkar waka sunji kunya matuka bayan jin saban album dinsa mai taken suna “Farin Jini”

Advertising

Umar M Shareef ya kasance fitaccen mawaki wand idan ana maganar mawaka wanda suka kware wajen rera wakokin Soyayya dole a saka dashi, Sabida yadda ya iya lauya harshe da tau sa shi wajen rera waka.

Jarumin ya kwan biyu raban sa da sakin album dinsa domin kuwa a kwanan baya har zanga zanga masoyan sa sukai masa akan yaki sakin album a shekarar data gabata.

A she ham shakin mawakin yayi likimo ne yana shiri, Sai gashi da shigar mu sabuwar Shekara cikin wannan wata ya saki zafafan album dinsa mai dauke da wakoki goma kaman yadda zakuga sunayen su a kasan wannan rubutu.

Advertising
  1. 1- Farin Jini
  2. 2- Aisha
  3. 3- Shikenan
  4. 4- Kyakkyawar Fuska
  5. 5- Na Fada
  6. 6- Rike Alkawari
  7. 7- Wayyo Ni
  8. 8- In Hakuri Bai Bakaba
  9. 9- Ki Bani Soyayya
  10. 10- Na Yarda Dake

Mungode da bibiyar shafin mu ku cigaba da kasancewa damu domin samun zafafan labarai.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button