Wakokin Hausa

Abdul D One – Iyalina

Fitaccen mawakin Hausa Abdul D One ya saki sabuwar wakar sa mai taken suna “Iyalina” Za mu so ace masoya wannan mawaki sun saurari Wannan Sabuwar wakar.

Abdul D One ba bako bane wajen kawo muku wakoki masu masu dadi ba. Zaku iya danna Download ko kuma ku saurara domin sauke ta acikin wayoyin ku na Android cikin sauki.

Abdul D One – Iyalina

Ku kasance da Hausadailynews.com dan samun zafafan wakokin Hausa dama na duniya baki daya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button